Connect with us

Bidiyo

Labaran Mu Leka Mu Gano18-07-2022

Published

on

Gwamantin tarayya ta tabbatar dacewar tana gaba da cimma matsaya da kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU.

Kungiyar kwararrun masu sufurin jiragen sama ANAPP sun yi barazanar dakatar da harkokin sufuri a wani mataki na goyon bayan ASUU.

Gwamnatin jihar Kano ta ce ta dau matakin dakatar da sufurin Adaidaita Sahu da dare don inganta harkokin tsaro.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!