Connect with us

Barka Da Hantsi

Shirin Barka da Hantsi 22-06-2022

Published

on

Shirin Barka da Hantsi 22-06-2022
Shirin na wannan rana ya cigaba da yin duba ga muhimman batutuwan da suka shafi al’amuran zaɓe da dokokinsa da ma batun rijistar zaɓen musamman ga mutanen arewa ko jihar Kano.
Baƙinmu da zamu tattauna sun haɗa da Musa Ibrahim Kurawa Shugaban Zauren masu ra’ayi iri ɗaya domin ceto Kano da al’ummarta, Da kuma Yusuf Garba Adam Sakataren wannan zaure da a turance ake kira Kano Likeminds Forum.
Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!