Connect with us

Barka Da Hantsi

Shirin Barka da Hantsi 24-06-2022

Published

on

A cikin shirin na wannan rana an tattauna ne kan aikace-aikace da kuma irin ƙalubalen da hukumar Tace Finafinai da Ɗab’i ta Jihar Kano ke fuskanta daga masu amfani da kafafan sadarwar na zamani wajen gurɓata rayuwar al’ummar.
Shirin ya karɓar baƙuncin Alh Isma’ila Muhammad Na’Abba Afakallah, Shugaban Hukumar.
Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!