Yayin da tsohon ministan matasa da wasanni yayi da na sanin zama minista a gwamnatin shugaba Buhari, ita kuma kungiyar Transparency International ta ce rashin hukunta wadanda ake samu da laifin cin hanci da rashawa ne ya jefa kasar nan halin da take a yanzu.
You must be logged in to post a comment Login