Labarai
Shugaba Buhari da masu rike da mukaman siyasa za su bayyana kadarorinsu
Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari, da mataimakinsa Farfesa Yemi Osinbajo da ministocinsa za su fara bayyana kadarorinsu gabanin mika mulki ga sabuwar gwamnati ranar 29 ga watan Mayu mai kamawa.
Mai bada shawara na musamman ga shugaban hukumar kula da da’ar ma’aikata Dakta Mustapha Musa ne ya tabbatar da hakan a zantawarsa da jaridar Punch a karshen mako.
Danna alamar sauti don jin rahoton kan wannan batu.
You must be logged in to post a comment Login