Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Shugaba Buhari da masu rike da mukaman siyasa za su bayyana kadarorinsu

Published

on

Shugaban Nijeriya  Muhammadu Buhari, da mataimakinsa Farfesa Yemi Osinbajo da ministocinsa za su fara bayyana kadarorinsu gabanin mika mulki ga sabuwar gwamnati ranar 29 ga watan Mayu mai kamawa.

Mai bada shawara na musamman ga shugaban hukumar kula da da’ar ma’aikata Dakta Mustapha Musa ne ya tabbatar da hakan a zantawarsa da jaridar Punch a karshen mako.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/04/LABARAN-RANA-DECLARATION-ASSET-03-04-2023-Copy.mp3?_=1

Danna alamar sauti don jin rahoton kan wannan batu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!