Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Tsohon Shugaban Kwalejin FCE Zariya ya rasu

Published

on

Rahotonni daga birnin Zazzau na cewa Allah ya yiwa tsohon shugaban kwalejin ilimi ta tarayya da ke Zariya Dr. Ango Abdullahi Rasuwa.

Wakilin mu Hassan Ibrahim Zaria ya rawaito cewa, iyalan marigayin ne suka sanar da rasuwar sa a daren Lahadi.

Marigayin ya rasu a asibitin Saint Luke’s da ke Wusasa a garin Zariya.

Za a yi jana’izar marigayi Dr. Ango Abdullahi da ƙarfe 2:30 na ranar Litinin a anguwan Iya da ke birnin Zazzau.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!