Labarai
Shugabar enezuela na shirin sakin Fursunoni bayan ta musu afuwa

Shugabar gwamnatin rikon kwarya ta Venezuela, Delcy Rodríguez, ta sanya hannu kan wani kudurin yin afuwa wanda kungiyoyin kare hakkin dan adam suka ce matakin zai kawo sauki ga daruruwan fursunonin siyasa a kasar.
Fursunonin siyasa a Venezuela an kiyasta cewa sun kai 600, amma babu tabbas kan wadanda za a saki.
Masu fafutika sun ce matakin afuwar bai shafi fursunonin da aka samu da jagorantar tawaye ba, da laifin rashawa da kuma wallafa sakonni na adawa ga gwamnati a kafofin sada zumunta.
You must be logged in to post a comment Login