Connect with us

Siyasa

Siyasa: Muntari bai can-canci zama kwamishina ba –Hamza Darma

Published

on

Muntari bai can-canci zama kwamishina ba –Hamza Darma

Daya daga cikin dattawan siyasa na karamar hukumar birni da kewaye Alhaji Hamza Usman Darma ya bayyana cewa ko kadan jagoran jam’iyyar APC na karamar hukumar birni Dakta Muntari Ishaq Yakasai bai can-canci zama kwamishi na ba.

Cikin shirin kowane gauta na nan Freedom Radio Darma ya caccaki labarin dake yawo wanda ke cewa Muntari Ishaq din shi ne wanda gwamna zai bawa kwamishina a karamar hukumar birni.

Inda ya bayyana cewa Muntari ya raina gwamna, da jam’iyya, sai dai hakan bai yiwa magoya bayan muntarin dadi ba, inda tuni suka fara mayar da martani.

Siyasar Kano sai Kano.

RUBUTU MAI ALAKA:

Mahaifi yaki karbar gawar dansa tsawon shekaru 20 a Kano

An bude masallacin jumu’a na marigayi Umar Sa’id Tudunwada

Kungiyar Kwadago sun cimma yarjejeniya da Gwamnati

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 334,784 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!