Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Siyasa

Muntari Ishaq ya can-can ci zama kwamishina -Aminu Mai dawa

Published

on

Siyasar karamar hukumar birni da kewaye na cigaba da ya mutsa hazo tun bayan da daya daga dattawan siyasar karamar hukumar ya bara kan batun da ake ta cece kuce na yiwuwar nadin tsohon shugaban karamar hukumar Dakta Muntari Ishaq Yakasai matsayin kwamishina daga karamar hukumar.

Fitaccen dan siyasar nan na jam’iyyar PDP Kwankwasiyya Alhaji Aminu Mai Dawa Fagge cikin shirin Kowane Gauta na nan Freedom Radio, ya bayyana cewa babu shakka Muntari Ishaq ya can-canci zama kwamishina, duba da irin cigaba da ya kawo wa al’ummar birni da kewaye a lokacin da yana shugabancin ta.

Mai dawa ya kara da cewa Muntarin ya tallafawa matasa da sauran al’ummar yankinsa.

RUBUTU MASU ALAKA:

Fitar Zaki a Kano: Akwai bukatar duba na tsanaki kan gidan adana dabbobin daji

An fara kera Fensir a Najeriya

Tsofaffin dalibai: Za mu tallafa wa jami’ar Bayero

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!