Connect with us

Labarai

Siyasar Zamfara : Za’a dinke baraka a jam’iyyar APC

Published

on

Jam’iyyar APC mai adawa a jihar Zamfara wadda ta daɗe tana fama da rikicin cikin gida, lamarin da ya kai ga rasa kujerar Gwamna a zaben shekarar 2019, ta fara zaman sasanci da jiga-jigan jam’iyyar.

A baya dai Jam’iyyar ta rabu gida biyu, ɓangaren tsohon Gwamnan jihar Abdul-aziz Yari da kuma ɓangaren Sanata Kabir Garba Marafa.

Sai dai a yanzu Jam’iyyar za ta dunƙule wuri guda, a dai-dai lokacin da aka fara sabunta rigistar mambobin Jam’iyyar kamar yadda Sanata Marafa ya shaidawa wakilinmu Yusuf Ibrahim Jargaba a wata tattaunawa da ya yi da shi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv

Now Streaming

Archives