Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Sojoji sun hallaka yan bindiga tare da ceto mutanen da suka sace

Published

on

Dakarun Soji da ke gudanar da sumamen tabbatar da tsaro na Operation Save Haven sun sake kama mutane 19 da suke zargin cewa, yan bindiga ne a jihar Plateau.

Mai magana da yawun rundinar sashen samame na musamman Kaftin Oya James, ne ya tabbatar da kamen karin mutane 19 da ake zargin ta cikin sanarwar da ya fitar yau a birnin na Jos.

Ya ce, dakarun su sun halaka `yan bindigar tare da ceto wasu da akai garkuwa dasu yayin sumamen da suka kaddamar a tsawon mako guda.

Haka kuma ya ƙara da cewa, kamen na zuwa ne mako biyu bayan Dakarun sojin sun kama masu garkuwa da mutane 73, da suka hadar da ‘yan bingida da ke gudanar da ayyukan ta’addanci a wasu yankuna da ke ciki da wajen jihar Kaduna.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!