Connect with us

Labarai

Sojoji sun yi nasarar kashe  Yan ta’adda da dama a Zamfara

Published

on

Rundunar sojin Najeriya, ta ce dakarunta sun yi nasarar kashe  ‘yan ta’adda da dama a yaran ƙasurgumin ɗan bindiga Ado Aleiro a wata arangama da suka yi a ƙaramar hukumar Tsafe da ke jihar Zamfara.

 

Gidan talabijin ta Channels ya ruwaito cewa an fara arangamar ne tun a ranar Asabar da yamma lokacin da ɓarayin dajin suka kai wa ‘yan sa-kai hari a ƙauyen Kunchin Kalgo hari.

 

Daga cikin waɗan da rahotanni ke cewa an kashe akwai Kachalla Iliya Sarki, wanda aka ce ɗa ne ga ƙasurgumin shugaban ɓarayin daji Ado Aleiro, tare da wani babban  ɓarawon daji mai suna Dogo Bete.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!