Connect with us

Ƙetare

Sojojin Amurka na shirin kutsawa Iran ta kasa

Published

on

Jaridar Washington Post ta bayar da rahoton cewa ma’aikatar tsaron Amurka ta Pentagon na shirin tura sojojin ƙasar domin shiga Iran ta ƙasa don yin yaƙi na makonni.

Sai dai jaridar ta ambato wasu jami’ai na cewa babu tabbaci ko Shugaba Trump zai sahale wa buƙatar tura sojojin ta ƙasa.

Rahoton ya ce shirin ya nuna shigar sojojin ta ƙasa ba zai zama cikakkiyar mamaya ba, sai dai yawaita samame haɗe da yaƙi ta ƙasa.

Amurkawa sun yi imanin cewa sojojin ƙundunbalan ƙasar fiye da 4,000 ne suka nufi yankin Gulf, yayin da ake tattauna batun ƙari.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!