Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Addini

Sojojin Isra’ila sun harba alburusan roba kan masallata a masallacin Qudus

Published

on

Rahotanni daga birnin Qudus na cewa da safiyar ranar litinin sojojin Isra’ila sun sake kai sumame masallacin Al-Aqsa tare da tarwatsa dubban Palastinawa da ke ibada a masalallacin.

 

Bayanai sun ce sojojin na Isra’ila sun rika amfani da alburusai na roba wajen harbin masu ibada a masalacin da kuma harba musu barkwanon tsohuwa.

 

Wannan na zuwa ne yayin da masu kaifin kishin addinin yahudawa ke kokarin gudanar da wani machi yau a gabashin birnin Qudus.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!