Connect with us

Barka Da Hantsi

Taɓarɓarewar lammuran kiwon lafiya tsakanin gwamnati da likitoci

Published

on

Barka da Hantsi 20-10-2022: Taɓarɓarewar lammuran kiwon lafiya tsakanin gwamnati da likitoci

Taɓarɓarewar lammuran kiwon lafiya tsakanin gwamnati da likitoci da kuma dalilai da suke janyo koma baya ga fannin da ma guduwar likitocin zuwa ƙasashen waje.

Menene tushen matsalar, kuma ina mafita?

Baƙinmu sune Dr. Abdullahi Kabir Sulaiman, Shugaban ƙungiyar likitocin Najeriya wato Nigeria Medical Association NMA reshen jihar Kano.

Sai kuma Dr. Yassir Jibril Tofa, mataimakin shugaban ƙungiyar ta NMA mai daraja ta biyu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!