Connect with us

Kasuwanci

Tabbas muna da ikon dakatar da Fim din Youtube- El-mustapha

Published

on

Hukumar tace fina-finai da dab’i ta jihar kano, ta ce ta na da hurumi akan duk wani fim da ake haskawa a kafar Youtube da kuma gidajen Talabijin.

 

Shugaban Alhaji Abba El-mustapha ne ya bayyana hakan a zantawarsa da Freedom Radio. 

 

Abba Almustapha ya kuma  ce, abinda ya sanya suka dakatar da ci gaba da nunawa a Talabijin da kuma dora wasu fina-finai a Youtube har guda 20 shi ne, ana yin hakan ne ba tare da samun izini daga hukumar ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!