Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Tarihi ba zai manta da Gwamnatin Buhari ba – Lai Muhammad

Published

on

Ministan yada labarai da raya al’adu Alhaji Lai Muhammad ya ce tarihi ba zai manta da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ba kan irin cigaba da ta samar.

Misitan ya bayyana hakan ne yayin da yake jawabi a taro tattara ma’aunin ayyukan da gwamnatin Buhari ta gabatar daga 2015 zuwa 2023 jiya Laraba a Abuja.

ministan ya ce duk da irin yinkurin boye nasarorin da gwamnatin ta samar, gwamnatin shugaba Buhari ta shiga cikin tarihi da kuma rubuta sunanta da Zinare.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!