Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan tasirin cimaka da kuma abinci mai gina jiki ga lafiyar ɗan’Adam

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne kan muhimmancin wayar da kai game da tasirin cimaka da kuma abinci mai gina jiki ga lafiyar ɗan’Adam, sakamakon shigowa watan Maris da aka saba wayar da kai kan wannan maudu’i.

Baƙin da aka tattauna dasu sun hadar da Malama Sa’adatu Sulaiman, shugabar sashen kula da cimaka da abinci mai gina jiki a makarantar Kimiyya da fasaha ta Emirate Collage of Health Sciences and Technology, da kuma Hauwa AbdulRashid malama a wannan Kwaleji.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!