Connect with us

Labaran Wasanni

Tennis: Venus Williams ta fice daga gasar Chicago Women Open

Published

on

Tsohuwar lamba daya ta Duniya, Venus Williams ta fita daga gasar WTA Chicago Open, bayana rashin nasara da ta yi a hannun ‘yar wasa Taiwan Hsieh Su-Wei a gasar.

Venus Williams dai ta yi rashin nasarar ne a hannun ‘yar wasan a fafatawar da su ka yi a daren ranar 23 ga watan Agusta.

Taiwan Hsieh Su-Wei, ta yi nasara kan Venus da ci 6-2 6-3 wanda hakan yasa Venus ficewa daga gasar.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!