Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Tinubu ya zama shugaban ECOWAS

Published

on

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu, ya zama sabon shugaban ƙungiyar kasashen Yammacn Afrika ECOWAS.

Tinubu dai, ya maye gurbin Shugaban kasar Guinea Bissau Umaro Embalo , nw yayin taron da ƙasarsa ta karbi baƙunci ranar Lahadin nan inda taron ya kasance karo na Sittin da Uku.

Shugaban Tinubu, ya ce zai ɗauki dimokuraɗiyya da muhimmanci, duk da cewa ta na da wuya amma ita ce tsarin gwamnati mafi dacewa.

Haka kuma, shugaban ya bayyana damuwa kan yadda matsalar tsaro da ta’addanci, ke mayar da yankin Afirka ta Yamma baya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!