Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An bukaci Tinubu ya yi amfani da manufofin da jam’iyun adawa suka ayyana za su yi da sunci zabe- Aliyu Dahiru Aliyu

Published

on

Fitaccen mai amfani da kafar sadarwar zamani, kuma mai fashin baki kan al’amuran yau da kullum a nan Jihar Kano Aliyu Dahiru Aliyu, ya ce ya kamata ya yi sabuwar gwamnatin da ta samu nasara a matakin shugabancin kasa ta yi amfani da manufofin da sauran ‘yan takarar da basu samu nasara ba, musamman masu amfani, wanda shi ne zai taimaka wajen samarwa kasar nan ci gaba.

Aliyu Dahiru Aliyu ya bayyana hakan ne yayin zantawarsa da Freedom Radio ta wayar tarho, biyo bayan kwamitin da zababban shugaban kasa Ahmad Bola Tunibu ya kafa na bukatar tafiya tare da abokan hamayyarsa.

Domin jin cigaban tattaunawarsa danna alamar sauti.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/03/LABARAN-RANA-KWAMITIN-TINUBU-03-03-2023.mp3-LABARAN-RANA-KWAMITIN-TINUBU-03-03-2023.mp3-News.mp3?_=1

Mai fashin baki kan al’amuran yau da kullum Aliyu Dahiru Aliyu kenan a tattaunawarsa da Shamsiyya Faruk Bello ta wayar tarho.

Rahoton: Shamsiyya Farouk Bello

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!