Connect with us

Labaran Wasanni

Tokyo 2020: An dakatar da ‘yan wasa 10 na Najeriya

Published

on

An dakatar da ‘yan wasan motsa jiki na kasar nan guda 10 a gasar Olympic da take gudana yanzu haka a birnin Tokyo na kasar Japan.

Hakan ya biyo bayan rashin cika bin ka’idojin gwaji na hana amfani da kwayoyin kara kuzari da hukumar wasanni ta duniya ta gindaya.

Rahotanni na cewa, kimanin ‘yan wasa 20 ne daga kasashe daban-daban a fadin duniya aka dakatar bisa rashin cika ka’idojin gwajin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!