Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Tokyo 2020: ‘Yar wasan Najeriya ta lashe lambar yabo

Published

on

‘Yar wasan Najeriya dake rike da kambun tarihin Afirka, Ese Brume ta bayyana farin cikin ta na samun nasarar lashe lambar yabo ta farko ga Najeriya a gasar Olympics ta 2020.

Brume ta lashe lambar yabon ta farko ga tawagar ‘yan wasan Najeriya a wasanni tsalle mai dogon zango na mata a gasar dake gudana yanzu haka a birnin Tokyo.

‘Yar wasan tayi nasarar zuwa ta uku inda Britney Reese ta Amurka ta zo ta biyu, yayin da Malaika Mihambo ta Jamus ta zo ta daya.

Kamfanin dillanci labarai na kasa, NAN ya ruwaito cewa Najeriya ta samu kautar Tagulla sai Amurka da ta samu Azurfa Jamus kuma ta samu Zinare.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!