Bidiyo
Tsarin da na yiwa sabbin jiragen ruwan Ɓagwai – Sen Barau Jibrin
A ɗazu-ɗazun nan ne Manyan Jiragen Ruwa biyu suka iso garin Ɓagwai da ke Kano, domin soma zirga-zirga da su a ruwa.
Garin Ɓagwai dai na cikin yankunan da aka fi samun hatsarin Kwale-kwale.
Sanata mai wakiltar Kano ta Arewa Barau Ibrahim Jibrin ne ya samar da jiragen, kuma ya yiwa Freedom Radio ƙarin bayani kan tsarin da aka yi musu.
You must be logged in to post a comment Login