Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Tsaro: muna buƙatar gwamnatin tarayya ta kawo mana ɗaukin gaggawa – Majalisar dokokin Zamfara

Published

on

Majalisar dokokin jihar Zamfara ta bukaci gwamnatin tarayya da ta ƙara ƙokari wajen magance matsalar tsaro da ke sake ta’azzara a jihar.

Majalisar ta buƙaci hakan a zaman ta na ranar Alhamsi, inda ta ce akwai bukatar kawo agajin gaggawa don yaƙi da ayyukan ta’addanci.

Wannan dai ya biyo bayan ƙudurin gaggawa da shugaban masu rinjaye na majalisar Alhaji Faruk Dosara ya gabatar.

Yan sanda a jihar Zamfara sun kubutar da dalibai 5 daga cikin 73 da ‘yan bindiga su ka yi garkuwa da su

Dasara ya yabawa gwamnatin jihar bisa matakin da ta ɗauka na sanya matakan gaggawa kan sha’anin tsaro don yaƙi da shi a fadin jihar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!