Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Siyasa

Tsohon kwamishinan ayyuka na  Kano Aliyu Wudil ya fice daga APC zuwa NNPP

Published

on

Tsohon kwamishinan Ayyuka na jihar Kano Injiniya Aminu Aliyu Wudil ya fice daga jami’iyyar APC zuwa  NNPP.

Aliyu Wudi wanda a baya kwamishinan ayyuka ne a gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje ya sanar da hakan ne a  wani rubutu da hadimin Sanata Kwankwaso Saifullahi Hassan ya wallafa a shafinsa na Facebook.

Aminu Aliyu Wudil ya ziyarci Sanata Kwankwaso a ranar Talata a gidansa Abuja.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!