Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Tsohon shugaban asibitin AKTH ya rasu

Published

on

Tsohon shugaban asibitin koyarwa na Aminu Kano Farfesa Abdulhameed Isa Dutse ya rasu Bayan da ya sha fama da ‘yar gajeriyar rashin lafiya.

Wata Majiya daga iyalan Marigayin ya tabbatarwa da manema labarai cewa Marigayin ya Rasu a Asibitin koyarwa na Aminu Kano, kuma za’a yi jama’izar sa da safiyar yau a Masallacin Alfurqan da misalin karfe 10 na safiya.

Marigayi Isa Dutse ya rasu ya bar mata biyu da ‘yaya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!