Freedom Radio Nigeria
Makahon mai suna Malam Sulaiman Musa ya kwashe sama da shekaru 40 ya na gudanar da sana’ar hakar Rijiya duk da cewa yana da lalurar rashin...
Alhaji Shehu Rabi’u ya bayyana haka ne jim kadan bayan da a ka tabbatar da shi a matsayin sabon kwamandan rundunar ta Bijilanti ta jihar Kano.
Ga cikakken rahoto kan ranar da majalisar dinkin duniya ta ware don wanzar da zaman lafiya mai dorewa a fadin duniya.
Ku kira wannan lambar domin sauraron mu kai tsaye.