Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Wadanda suka kamu da Corona sun doshi 400 a Kano

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa yanzu haka mutane 397 ne suka kamu da cutar Covid-19 a jihar.

Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta wallafa a shafinta na Twitter cewa a ranar Talata an samu karin mutane 32 da suka kamu da cutar wanda ya kai jimillar wadanda suka kamu zuwa 397.

Har ila yau ma’aikatar lafiya ta Kanon ta ce yanzu haka tuni aka sallami mutane 3 bayan sakamakon gwajin da aka sake yi musu ya nuna cewa basa dauke da kwayar cutar.

Izuwa yanzu mutane 8 ne suka rigamu gidan gaskiya sanadiyyar cutar a Kano.

Karin labarai:

Covid-19: Gidauniyar BUA ta tallafawa Kano da kayayyaki na naira biliyan biyu

Adadin masu Corona ya kai 342 a Kano

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!