Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Wasan Najeriya babu zirga-zirga a kusa da filin wasa na Teslim Balugun- Babajide

Published

on

Gwamnatin jihar Lagos ta sanar da takaita zirgar-zirga a kusa da babban filin wasan jihar da Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles za ta buga wasa a yau Juma’a 03 ga watan Satumbar shekarar 2021.

Super Eagles za ta fafata wasan a filin wasa na Teslim Balogun dake Jihar Lagos, wasane dai na neman tikitin buga gasar cin kofin Duniya wanda kasar Qatar za ta karbi bakunci a shekara mai kamawa ta 2021.

Gwamnatin jihar Lagos ta ce taikaita zirga zirgar zai taimakawa yan wasan da jami’an Kungiyar gudanar da harkokinsu cikin sauki.

Nigeria dai za ta buga wasan nata na yau da kasar Laberia.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!