Connect with us

Labaran Wasanni

Qatar 2022: Magoya bayan Super Eagles sun bukaci a kori Gernot Rohr

Published

on

Magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles, sun bukaci hukumar kwallon kafa ta kasa NFF data sallami mai horar da kungiyar  Gernot Rohr.

Hakan ya biyo bayan rashin nasarar da Najeriya ta yi a ranar Alhamis 07 ga watan Oktobar 2021 a hannun kasar Afrika ta tsakiya da ci 1-0.

Wasan dai an gudanar da shi a filin wasa na Teslim Balogun dake jihar Lagos.

Kazalika wasan wani bangarene na wasannin da Najeriya keyi na neman tikitin buga gasar cin kofin Duniya da za’a gudanar shekara mai kamawa ta 2022 a kasar Qatar.

Nasarar da kasar ta Afrika ta tsakiya ta samu kan Super Eagles yasa dole sai kasar nan ta kara dagewa idan har tanaso ta halarci

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!