Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Qatar 2022: Najeriya ta doke kasar Liberia da ci 2-0

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles ta doke kasar Liberia da ci 2-0 a wasan share fagen cin kofin Duniya da za’a gudanar a kasar Qatar a shekarar 2022.

Wasan da aka gudanar a filin wasa na Teslim Balogun dake jihar Lagos a yau Juma’a 03 ga watam Satumbar shekarar 2021.

FIFA: Super Eagles ta sauka zuwa mataki na 36

Dan wasan Najeriya Kelechi Iheanacho dake wasa a kungiyar kwallon kafa ta Leicester City dake kasar Ingila ne ya zurawa Najeriya kwallaye 2 da suka bata nasara a wasan.

Iheanacho ya zura kwallayen ne a mintina na 22 dana 44 da fara wasan.

Najeriya dai na rukunin C a wasannin share fagen buga kofin na Duniya inda take rukuni da kasar Liberia da Cape Verde da kuma Afrika ta tsakiya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!