Connect with us

Labarai

Wasu matasa sun kai wa masu zanga-zangar lumana hari a Kano

Published

on

Jihar Kano tabi sauran jahohin Arewacin kasar nan wajen gudanar da zanga-zangar lumana don ganin an kawo karshen matsalar tsaro da yaki-ci-yaki-cinyewa a Arewacin kasar.
Zanga-zangar wanda aka yi shi karkashin jagorancin gamayyar kungiyoyin Arewacin Najeriya.
Wakilin mu Shamsu Da’u Abdullahi ya rawaito cewa , sai dai zanga-zangar anan Kano ta bayar baya da kura inda gungun wasu matasa suka tarwasa mutane da suke gudanar da zanga zanga akan titin BUK.
Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!