Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yaƙi da rashawa: Muhyi ya fara raba kayan tallafin Corona da ya ƙwato

Published

on

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Kano ta rabar da wasu kayayyakin tallafin cutar Corona da ake zargin kansilan mazabar Kabuga da karkatar da su ba bisa ƙa’ida ba.

Shugaban hukumar Muhyi Magaji Rimin Gado ya ce, an zargi kansilan mazaɓar Kabuga da karkatar da kayan tallafin, a saboda haka ne yanzu suka sami izni daga kotu domin rabar da kayan ga waɗanda suka cancanta.

Muhuyi magaji ya ce, tsoron kada kayan su lalace ya sanya suka bukaci kotu ta basu damar rabar da kayayyakin ga mabukata.
A nasu bangaren wadanda suka amfana da tallafin sun bayyana farin cikinsu da godiyarsu ga hukumar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!