Connect with us

Bidiyo

Ya kamata malaman makarantun sakandire su kara kokarin nusar da dalibai darusan da zasu karanta

Published

on

Ya kamata malaman makarantun sakandire su kara kokarin nusar da dalibai darusan da zasu karanta

Gwamnatin jihar Jigawa ce ta bukaci hakan daga malaman kanana da manyan makarantun sakandiren jihar yayin taron bitar kwanaki uku ga malamai dubu 1500 kan dabarun fahimtar fannin da dalibai suka fi hazaka.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!