Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kowane Gauta

Gwamnatin mu ta APC ta gaza tabukawa ‘yan Arewa komai – Faisal Jazuli Jigawa

Published

on

Faisal Jazuli daga jam’iyyar APC a jihar Jigawa kalubalantar jam’iyyarsu yayi dangane da irin halin matsin rayuwa da yace al’ummar kasar nan ke fuskanta a halin yanzu musamman a yankin arewacin kasar nan.

Faisal Jazuli ya bayyana haka ne ta cikin shirin Kowane Gauta na tashar Freedom Radio Kano.

Yace al’ummar a yanzu suna cikin wani mawuyacin hali a yanzu don haka ya zama wajibi ya fito fili ya fadawa gwamnatin Buhari gaskiya kan matsalar da mutane ke fuskanta duk da cewa shidan jam’iyyar APC mai mulkine amma dole ne ya fadi gaskiyar lamari domin a gyara.

Faisal ya kuma kara da cewa akwai jami’in gwamnatin shugaban kasa da yazama wajibi ya yaba musu domin irin cigaban da suka kawo a gwamnatin Buhari.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!