Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ya zama wajibi ku fito da sabbin dabarun yaƙi da tsaro – Buhari ga shugabannin tsaron ƙasar nan

Published

on

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya umarci shugabannin tsaro da su ƙirƙiro sabbin dabaru don magance matsalolin tsaron da ya addabi ƙasar nan.

Shugaba Buhari ya baƙaci hakan, biyo bayan yawan sace-sacen mutane da kashe-kashen su a Arewa maso Yamma da Arewa ta tsakiya.

Sufeton ƴan sanda Usman Alkali Bala ne ya bayyana hakan jim kaɗan bayan kammalawa ganawa da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a ranar Talata.

Alƙali Baba ya ce, shugaban ƙasar ya umarci shugabannin tsaron ƙasar nan da su ƙara ƙaimi wajen dawo da zaman lafiya a faɗin ƙasar nan don kare rayuka da dukiyoyin al’umma.

Har ma ya jaddada cewa, ganawar ta su ta mayar da hankali wajen yiwa shugaba Buhari bayani kan matsayar tsaro a ƙasar nan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!