Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

Yadda Ganduje ya biyawa daliban Kano kudin NECO

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta biya kimanin naira miliyan 50 ga hukumar  shirya jarrabawar kammala sakandare ta kasa NECO domin sakin sakamakon jarrabawar daliban jihar Kano.

Kwamishinan ilimi na jihar Kano Muhammad Sanusi kiru ya bayyana hakan ne a jiya ya yin zantawa da manema labarai a fadar gwamnatin Kano

Muhammadu Sanusi Kiru ya Kara da cewa a jiya hukumar ta aiko da racitin Remita Wanda a yau gwamnatin ta biya kudin.

Wakiliyar mu Zahrau Nasir ta ruwaito cewa, Kwamishinan ya ce za’a saki sakamakon nan bada jimawa ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!