Connect with us

Kiwon Lafiya

Yadda kayan tarihin Kano ke neman dusashewa

Published

on

Shekaru masu yawa baya, Allah ya albarkaci garin Kano da gine-gine da kayan tarihi da galibi mutane daga sassan duniya daban-dabam ke zuwa don buda ido.

Sai dai wadannan kayan tarihi na neman dusashe saboda ta’adar rashin tattala kayan tarihi da gine-gine.

Umar Idris Shuaibu yayi duba kan wannan matsala ta rashin adana kayan tarihi, ga rahoton da ya hada akai.

Download Now

Ayi sauraro lafiya.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 338,751 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!