Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yajin aiki : ASUU na ci gaba da tattaunawa da gwamnati

Published

on

Kungiyar malaman jami’o’I ta kasa ASUU, ta ce tana ci gaba da tattaunawa da gwamnatin tarayya domin kawo karshen yajin aikin da ta ke yi yanzu haka.

Shugaban kungiyar farfesa Biodun Ogunyemi ya bayyana hakan a hira da manema labarai.

Farfesa Biodun ya ce kafin kungiyar ta janye yajin aikin sai sauran rassan ta da ke jihohi sun bayar da tasu matsayar.

A juma’ar da ta gaba ta ne gwamnatin tarayya ta yiwa Kungiyar tayin cire ta daga tsarin biyan albashi bai daya na IPPS da kuma kudaden alawus na naira miliyan dubu 70.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!