Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An wanke Alhassan Ado Doguwa daga zargin kisan kai

Published

on

Rahotannin na nunar da cewa an zargi Ofishin Antony Janar na jihar Kano da wanke dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Doguwa da Tudun Wada Alhassan Ado Doguwa, daga tuhumar zargin kisan Kai da aikata Keta da ake masa.

Wata majiya ta tabbatarwa da Freedom Radio cewa an janye karar tare da baiyyana shedun da aka gabatar akan tuhumar sun ci karo da juna kuma basu inganta ba.

A baya dai lauyan da ke magana da yawun Antoni Janar din na Kano Barister Abba Lamido Soron Dinki ya yi rantsuwar cewar ba za su janye tuhumar ba, don haka Freedom Radio ta sake tambayarsa ko mai zai ce kan wannan batu?

Sai ya ce, ba shi da masaniya kan lamarin, kuma hakan ya samo asali ne tun bayan da aka janye shi daga cikin shari’ar

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!