Labarai
Yan wasan Real Madrid da za su fafata da Osasuna

Masu tsaron raga: Courtois da Lunin da Fuidias.
Masu tsaron baya sun hadar da: Carvajal da E. Militão da Alaba da Vallejo da Nacho da Marcelo da Mendy.
Sai kuma masu buga tsakiya: Kroos da Modrić da Casemiro da Lucas V. da Camavinga da Blanco.
Yayin da yan wasan gaba suka hadar da: Hazard da Benzema da Asensio da Jović da Vini Jr. da Rodrygo da Mariano.
You must be logged in to post a comment Login