Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yanzu-yanzu: Ƴar Sarki Sanusi I ta rasu

Published

on

Allah ya yiwa ɗaya daga manyan ƴaƴan Sarkin Kano Muhammadu Sanusi I rasuwa.

Hajiya Hadiza Sanusi wadda aka fi sani da Fulanin Gandu ta rasu a ranar Alhamis.

Ta rasu ta bar ƴaƴa da dama daga ciki akwai Ambasada Ghali Umar da Sanusi Umar da sauransu.

Za a yi jana’izar ta da ƙarfe 4 na yammacin Alhamis a Ƙofar Kudu ta fadar Sarkin Kano.

Allah ya jiƙanta ya gafarta mata.

Mun samu sanarwa daga Sa’adatu Baba Ahmad

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI’UN😭
Allah ya yiwa Hajiya Hadiza Sanusi rasuwa (Fulanin Gandu) d’aya daga cikin manyan…

Posted by Sa’adatu Baba Ahmad on Thursday, 21 January 2021

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!