Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yanzu-yanzu: Kotu ta dakatar da Ganduje daga shirya Muƙabalar malamai

Published

on

Kotun majistiri mai lamba 12 da ke gidan Murtala ta dakatar da Gwamnatin Kano daga shirin gabatar da Muƙabala tsakanin Malam Abduljabbar Kabara da Malaman Kano.

Hakan ya biyo bayan ƙarar da wani lauya Barista Ma’aruf Yakasai ya shigar na neman a dakatar da muƙabalar.

A yayin zaman kotun na yau Jumu’a mai shari’a Muhammad Jibril ya bada umarni dakatar da Muƙabalar har zuwa ranar 22 ga watan Maris da muke ciki.

Ƙarin bayani zai zo nan gaba

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!