Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yanzu yanzu: Tsohon ministan kasuwanci da masana’antu na Najeriya ya rasu.

Published

on

Tsohon ministan kasuwanci da masana’antu na kasar nan Dr. Mahmud Tahir, ya rasu.

Mahmud Tahir ya rasu ne a yau juma’a.

Rahotanni sun ce, ya rasu ne bayan ya yi fama da wata gajeruwar rashin lafiya a wani asibiti da ke birnin tarayya Abuja.

Wani makunsancin-sa ya shaidwa jaridar Daily trust cewa, za ayi jana’izarsa a garin Yola da ke jihar Adamwa a yau juma’a.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!