Connect with us

Labarai

Tsohon shugaban APC na Kebbi ya rasu a hannun ƴan bindiga

Published

on

Rahotanni daga jihar Kebbi, sun tabbatar da cewar Tsohon shugaban jam’iyyar APC na Jihar , Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ’yan bindiga bayan sace shi da suka yi a farkon wannan watan.

 

Wani ɗan jarida mai bibiyar harkokin tsaro a Arewacin kasar nan Bakatsine ne, ya bayyana hakan a wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na X ranar Talata.

 

A cewar Bakatsine, Besse wanda shi ne tsohon shugaban APC na ƙaramar hukumar Koko/Besse, ya rasu da kawo yanzu shi da wanda aka gani a bidiyon da aka ɗauka a dajin Birnin Gwari duk sun rasa rayukan su yayin da suke tsare a hannun ’yan bindiga.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!