Connect with us

Labarai

Yanzu-yanzu: Yakubu Dogara ya fice daga PDP zuwa APC

Published

on

Tsohon shugaban majalisar wakilai Yakubu Dogara ya fice daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC.

Shugaban kwamitin riko na jam’iyyar APC, kuma gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni ne ya bayyana hakan a yau Jumu’a, bayan ganawarsa da shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Maitaimakawa shugaban kasa kan kafafan sada zumunta na zamani Malam Bashir Ahmad ne ya wallafa hakan a shafinsa na Twitter.

Cikkaken labarin zai zo a gaba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!