Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ina nan a kan shugabancin jam’iyyar APC – Mai Mala Buni

Published

on

Shugaban kwamitin rikon ƙwarya na jam’iyyar APC na ƙasa kuma gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni ya musanta rahoton cire shi daga shugabancin jam’iyyar.

Gwamna Mai Mala Buni ya bayyana hakan ta bakin babban hadiminsa Sharif Almuhajir yayin zantawarsa da Freedom Radio.

Da safiyar ranar Litinin ne dai wasu kafafen yaɗa labarai suka fitar da rahoton cewa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya dakatar da Mai Mala Buni daga shugabancin jam’iyyar.

Akwai mu da cikakken labarin ta cikin Labaran Rana

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!