Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Yin Ban ruwa da gurbatacce ruwa na janyo cutar Daji- Hauwa Dauda Adamu

Published

on

Wata kwararriya a fannin kimiyar abinci a da ke jami’ar Aliko Dangote ta garin Wudil Malama Hauwa Dauda Adamu, tace, yin amfani da gurbatacen ruwa wajen yin bayin shukoki musamman ma kayan lambu, hakan na janyo cutukan da ake iya dauka daga kayan lambu.

Malama Hauwa Dauda Adamu, ta bayyana hakan ne yayin zantawar ta da wakili yar Freedom Radio Hafsat Abdullahi Danladi, a yau Lahadi.

Ta kara da cewa za a iya yin amfani da kwan lantarki wajen inganta kayayyakin gona.

Malama Hauwa Dauda Adamu, ta kuma yi jan hankali ga al’umma da su rika tsaftace kayan lambu da za su ci kafin amfani yin amfani da shi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!